Special Moimoi.
You can cook Special Moimoi using 9 ingredients and 8 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Special Moimoi
- It's of Wake.
- Prepare of Kifi kanana.
- It's of Attaruhu.
- It's of Tattasai.
- It's of Albasa.
- Prepare of Manja.
- You need of Maggie.
- You need of Salt.
- Prepare of Ajino optional.
Special Moimoi instructions
- Ki jika waken ki surfa ki gyara shi tas ki cire duk wani hanci da datti.
- Ki zuba a bucket ki yanka albasa ki gyara tattasai da attaruhu ki zuba ki gyara kifi ki zuba.
- Zaki iya markadawa a blender ko kikai inji a markada miki.
- Kafin su dawo ki daura ruwan zafinki a tukunya.
- Ana kawowa a markade ki zuba seasonings dinki kisa ruwan zafi ki gauraya sai kisa manja kadan ki sake gaurayawa.
- Sai ki ringa zubawa a leda kina kullawa kina sawa a ruwan zafin kan wuta har ki gama sai ki rufe tukunyan..
- Idan yayi zakiji kamshi ya cika miki kitchen kuma zaki ga yabar jikin ledan.
- Shikenan sai ki bare a ledan ki zuba soyayyan manja kisa yaji kici.
0 Komentar